Muhammad Bin salman mai jiran gadon sarautar Saudiyya

IQNA

Tehran (IQNA) Kafofin yada labaran Isra’ila sun ce yarima mai jiran gadon Saudiyya ne ya yi tasiri kan Morocco domin ta kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485453    Ranar Watsawa : 2020/12/12